Intro:
Suna na dangata ne
Chorus:
Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina (echo)
Dana kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana (echo)
Akwai wani gida…
Suna na dangatane
Dana kalmasa
Suna na dangata ne 2X
Ai-Yeahhhh
Ai yau na gane
Wai ni dangata ne
Sarkin aljanna ai shi babana ne 2X
Verse 1
Zan je London, suka hana ni ma fa da visa
Wai ubana bashi da naira
Talauchi ba ni da sisi
I went to my neighbour, Amitabh Bachchan na action
Kallon film din kwadayi ne
Wai na zo don sun dafa masa
Ai da gidan ubana ne da wa ya isa ya kulle kofa lallai
Chorus
Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina
Randa da na kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana 2X
Akwai dadi gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai Salama gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai haske gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai hutu gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Verse 2
Sun kulle kofa wai talauci ya cije ni
Ba mu da bidiyo sai black and white telebijin
Mun je kallon Rambo, wai mu kalla can daga windo
Makaranta’n ma muna nema suka hana wai state of origin
Toh da nan gidan ubanane mai gori sai ya bani hanya gaskiya
Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina
Kuma na idar da aiki na ai ni zan koma gidan babana
huuuuhoooh
Akwai dadi gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai salama gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai haske gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
(Yeah…..[Dr. Smith, coming in])
Akwai hutu gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Dr. Smith
Yeah
Ok
Bawani wai-wai; Gamu a nan kuma dai-dai
Before I had one-square meal I had to go through what they call raba dai-dai
huhhhh
Krismas da awapa
Wandon ma satan yadi
huhhhh
Suka kira mu banza
Wai darey da rana gwaza
Ne muke ci
And now we going internationally
We started from the bottom now we heading to the top
Now they call us the greatest
Yes, that’s what I mean
Ooook
Yanzu mune yan gata
Arziki kamar Dantata
Kawo molo da algaita
Rangada kamar Mamman Shata
Yeahhhhhh
Waiyo na gane ai ni dan gata ne
Sarkin Aljanna ai shi baba na ne 2X
Suna na dangata ne 4X